![]() ![]() An sako Sheikh bayan kwanaki 15 da garkuwa dasu. Garkuwa dashi tazo gab da yana shirin aurar da ƴa-ƴansa mata biyu, an yi awon gaba da shi tare da wasu mutane biyar a ƙaramar hukumar Sheme/Ƙanƙara wadda wannan yana cikin yakin jihar Katsina. Garkuwa da Sheikh Ahmad Sulaiman Ī watan Maris ɗin shekara ta 2019 ne wasu masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da Sheikh Ahmad Sulaiman a hanyarsa ya fito mahaifarsa zai koma zuwa jihar Kano bayan ziyarar da ya kai a jihar Kebbi. Haka yana cewa Dr Kabir Haruna Gombe yana cikin malamansa kuma Alarammansa a lokacin tafsirin Watan Ramadan, duk da cewa kusan duk inda Sheikh Kabir Haruna Gombe zaije wa'azi suna tareda Alaramma Ahmad Sulaiman, Ahmad Sulaiman mamba ne a ƙungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah wa Iqamatus Sunnah, babbar ƙungiyar Salafiyyah dake Najeriya. Farkon Rayuwar shi Īn haifi Ahmad Sulaiman a gidan sulaiman, mahaifinsa ya rasu tun yana ɗan shekara 6, sannan ya koma jihar Kano yana ɗan shekara 9 don neman ilimin Addini da kuma na zamani (Boko), Ahmad Sulaiman ya haddace Alqur'ani tun yana ƙarami. ![]()
0 Comments
Leave a Reply. |
AuthorWrite something about yourself. No need to be fancy, just an overview. ArchivesCategories |